Online Bible

- Reklamy -




Mika 5:6 - Sabon Rai Don Kowa 2020

6 Za su yi mulkin ƙasar Assuriya da takobi, ƙasar Nimrod kuma da zaran takobi. Zai cece mu daga hannun Assuriyawa sa’ad da suka kawo wa ƙasarmu hari suka kuma tattake zuwa cikin iyakokinmu.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

6 Za su mallaki ƙasar Assuriya da takobi, Su shiga ƙofofin ƙasar Nimrod da zararren takobi, Zai cece mu daga hannun Ba'assuriye, Sa'ad da ya kawo wa ƙasarmu yaƙi, Sa'ad da kuma ya tattake ƙasarmu.

Viz kapitola kopírovat




Mika 5:6

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy