Online Bible

- Reklamy -




Mika 3:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Amma game da ni, ina cike da iko ta wurin Ruhun Ubangiji da kuma adalci da ƙarfi, don a sanar da Yaƙub laifofinsa, ga Isra’ila kuma zunubinsa.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 Amma ni ina cike da iko, Da Ruhun Ubangiji, Da shari'a da ƙarfin hali, Don in sanar wa Yakubu da laifinsa, Isra'ila kuma da zunubinsa.

Viz kapitola kopírovat




Mika 3:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy