Online Bible

- Reklamy -




Mika 1:8 - Sabon Rai Don Kowa 2020

8 Saboda wannan zan yi baƙin ciki, in yi kuka; zan yi tafiya ba takalmi, zan tuɓe, in kuma yi tafiya tsirara. Zan yi kuka kamar dila, in yi baƙin ciki kamar mujiya.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

8 Mika ya ce, “Saboda wannan zan yi baƙin ciki, in yi kuka, Zan tuɓe, in yi tafiya huntu. Zan yi kuka kamar diloli, In yi baƙin ciki kamar jiminai.

Viz kapitola kopírovat




Mika 1:8

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy