Online Bible

- Reklamy -




Mika 1:4 - Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Duwatsu za su narke a ƙarƙashin ƙafafunsa, kamar kaki a gaban wuta, kwaruruka kuma za su ɓace, kamar ruwan da yake gangarowa daga tsauni.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

4 Duwatsu za su narke a ƙarƙashinsa, Kwaruruka za su tsattsage kamar kakin zuma a gaban wuta, Kamar ruwa yana gangarowa daga tsauni.

Viz kapitola kopírovat




Mika 1:4

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy