Online Bible

- Reklamy -




Mattiyu 1:18 - Sabon Rai Don Kowa 2020

18 Ga yadda haihuwar Yesu Kiristi ta kasance. An yi alkawarin auren mahaifiyarsa Maryamu, ga Yusuf. Amma tun kafin su zama miji da mata, sai aka tarar Maryamu tana da ciki, ta wurin Ruhu Mai Tsarki.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

18 Ga yadda haihuwar Yesu Almasihu take. Sa'ad da Yusufu yake tashin Maryamu mahaifiyar Yesu, tun ba a ɗauke ta ba, sai aka ga tana da juna biyu daga Ruhu Mai Tsarki.

Viz kapitola kopírovat




Mattiyu 1:18

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy