Markus 9:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Suka tambaye shi, suka ce, “Don me malaman dokoki suke cewa, sai Iliya ya fara zuwa?” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki11 Suka tambaye shi suka ce, “To, yaya kuwa malaman Attaura suke cewa, lalle ne Iliya yă fara zuwa?” Viz kapitola |