Online Bible

- Reklamy -




Markus 7:4 - Sabon Rai Don Kowa 2020

4 Sa’ad da suka dawo daga wurin kasuwanci, dole su wanke hannu kafin su ci abinci. Sukan kuma kiyaye waɗansu al’adu da yawa, kamar wanken kwafuna, tuluna da butoci.)

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

4 In sun komo daga kasuwa kuwa, ba sa cin abinci sai sun yi wanka tukuna. Akwai kuma waɗansu al'adu da yawa da suka gada suke kiyayewa, kamar su wankin ƙore, da tuluna, da daruna.

Viz kapitola kopírovat




Markus 7:4

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy