Markus 7:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 Bayan ya faɗa haka, sai kunnuwan mutumin suka buɗe, harshensa kuma ya kunce, sai ya fara magana sarai. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki35 Sai aka buɗe kunnuwansa, aka saki kwaɗon harshensa, ya kuma yi magana sosai. Viz kapitola |