Markus 7:34 - Sabon Rai Don Kowa 202034 Ya ɗaga kai sama, ya ja numfashi mai zurfi, sa’an nan ya ce masa,“Effata!” (Wato, “Buɗe!”). Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki34 Ya ɗaga kai sama ya yi ajiyar zuciya, sai ya ce masa, “Iffata!” wato “Buɗu!” Viz kapitola |