Markus 7:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Gama daga ciki, daga zuciyar mutane, mugayen tunani suke fitowa, fasikanci, sata, kisankai, zina, Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki21 Don daga ciki ne, wato daga zuciyar mutum, mugayen tunani yake fitowa, kamar su fasikanci, da sata, da kisankai, da zina, Viz kapitola |