Markus 7:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai Yesu ya sāke kiran taron wurinsa ya ce, “Ku saurare ni dukanku, ku kuma fahimci wannan. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki14 Sai ya sāke kiran jama'a, yă ce musu, “Ku saurare ni dukanku, ku kuma fahimta. Viz kapitola |