Markus 6:47 - Sabon Rai Don Kowa 202047 Da yamma ta yi, jirgin ruwan yana tsakiyar tafkin, Yesu kuma yana can a ƙasa shi kaɗai. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki47 Da magariba ta yi, jirgin na tsakiyar teku, Yesu kuwa na nan kan tudu shi kaɗai, Viz kapitola |