Markus 6:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 Da almajiran Yohanna suka sami labari, sai suka zo suka ɗauki jikinsa suka binne a kabari. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki29 Da almajiran Yahaya suka ji labari, sai suka zo suka ɗauki gangar jikinsa, suka sa ta a kabari. Viz kapitola |