Markus 6:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Sai ta fita ta ce wa mahaifiyarta, “Me zan roƙa?” Ta ce, “Kan Yohanna Mai Baftisma.” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki24 Ta fita, ta ce wa uwa tata, “Me zan roƙa?” Uwar ta ce, “Kan Yahaya Maibaftisma.” Viz kapitola |