Markus 6:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Suka fitar da aljanu da yawa, suka shafa wa marasa lafiya da yawa mai, suka kuwa warkar da su. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki13 Suka fitar da aljannu da yawa, suka kuma shafa wa marasa lafiya da yawa mai, suka warkar da su. Viz kapitola |