Markus 5:38 - Sabon Rai Don Kowa 202038 Da suka iso gidan mai mulkin majami’ar, sai Yesu ya ga ana hayaniya, mutane suna kuka da kururuwa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki38 Da suka isa gidan shugaban majami'a, ya ji ana hayaniya, ana kuka, ana kururuwa ba ji ba gani. Viz kapitola |