Markus 5:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Waɗanda suka ga abin da ya faru, suka ba da labarin abin da ya faru da mai aljanun, da kuma aladun. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki16 Waɗanda aka yi abin a kan idonsu kuwa, suka farfaɗi abin da ya gudana ga mai aljannun da kuma aladen. Viz kapitola |