Markus 4:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Amma da rana ta taso, sai tsire-tsiren suka ƙone, suka yanƙwane, domin ba su da saiwa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki6 Da rana fa ta ɗaga, sai suka yanƙwane, da yake ba su da saiwa sosai, suka bushe. Viz kapitola |