Markus 4:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Sai Yesu ya ce musu, “Ba ku fahimci wannan misali ba? Yaya za ku fahimci wani misali ke nan? Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki13 Ya ce musu, “Ashe, ba ku fahimci wannan misali ba? Ƙaƙa za ku fahimci sauran ke nan? Viz kapitola |