Markus 4:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai ya ce musu, “An ba ku sanin asirin mulkin Allah. Amma ga waɗanda suke waje kuwa, kome sai da misalai. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki11 Sai ya ce musu, “Ku kam, an yardar muku ku san asirin Mulkin Allah, amma ga waɗanda ba sa cikinku, kome sai a cikin misali, Viz kapitola |