Markus 3:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Gaskiya nake gaya muku, za a gafarta duk zunubai da kuma saɓon mutane suka yi. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki28 “Hakika, ina gaya muku, ā gafarta wa 'yan adam duk zunubansu, da kowane saɓon da suka hurta, Viz kapitola |