Online Bible

- Reklamy -




Markus 3:22 - Sabon Rai Don Kowa 2020

22 Malaman dokokin da suka zo daga Urushalima suka ce, “Ai, yana da Be’elzebub! Da ikon sarkin aljanu yake fitar da aljanu.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

22 Malaman Attaura kuwa da suka zo daga Urushalima sai suka ce, “Ai, Ba'alzabul ne ya hau shi, da ikon sarkin aljannu kuma yake fitar da aljannu.”

Viz kapitola kopírovat




Markus 3:22

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy