Markus 16:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Da suna shiga cikin kabarin, sai suka ga wani saurayi sanye da farar riga, yana zaune a hannun dama, sai suka firgita. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki5 Suna shiga kabarin, sai suka ga wani saurayi a zaune daga dama, saye da farar riga. Sai suka firgita. Viz kapitola |