Markus 15:35 - Sabon Rai Don Kowa 202035 Da waɗansu cikin waɗanda suke tsattsaye kusa da wurin suka ji haka, suka ce, “Ku saurara, yana kiran Iliya.” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki35 Da waɗansu na tsaitsayen suka ji haka, suka ce, “Kun ji yana kiran Iliya.” Viz kapitola |