Online Bible

- Reklamy -




Markus 15:32 - Sabon Rai Don Kowa 2020

32 Bari wannan Kiristi, wannan Sarkin Isra’ila, yă sauko yanzu daga gicciye, don mu ga mu kuma gaskata.” Waɗanda aka gicciye tare da shi ma suka zazzage shi.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

32 Almasihun nan, Sarkin Isra'ila, yă sauko mana daga gicciyen yanzu, mu kuwa mu gani mu ba da gaskiya.” Waɗanda aka gicciye tare da shi su ma suka zazzage shi.

Viz kapitola kopírovat




Markus 15:32

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy