Online Bible

- Reklamy -




Markus 15:19 - Sabon Rai Don Kowa 2020

19 Suka dinga bugunsa a kā da sanda, suka tattofa masa miyau. Suka durƙusa suka yi masa bangirma na ba’a.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

19 Suka riƙa ƙwala masa sanda a ka, suna tattofa masa yau, sa'an nan suka durƙusa, wai suna masa ladabi.

Viz kapitola kopírovat




Markus 15:19

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy