Markus 15:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Bilatus ya tambaye su ya ce, “To, me zan yi da wanda kuke ce da shi, sarkin Yahudawa?” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki12 Sai Bilatus ya sāke ce musu, “To, ƙaƙa zan yi da wanda kuke kira Sarkin Yahudawa?” Viz kapitola |