Markus 14:71 - Sabon Rai Don Kowa 202071 Sai ya fara la’antar kansa, yana rantsuwa musu, yana cewa, “Ban san wannan mutumin da kuke magana a kai ba.” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki71 Sai ya fara la'antar kansa, yana ta rantserantse, yana cewa, “Ban ma san mutumin nan da kuke faɗa ba.” Viz kapitola |