Markus 14:49 - Sabon Rai Don Kowa 202049 Kowace rana ina tare da ku, ina koyarwa a filin haikali, ba ku kama ni ba. Amma dole a cika Nassi.” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki49 Kowace rana ina tare da ku a Haikalin ina koyarwa, amma ba ku kama ni ba. Amma an yi haka ne fa domin a cika Littattafai.” Viz kapitola |