Markus 14:47 - Sabon Rai Don Kowa 202047 Sai wani cikin waɗanda suke tsattsaye kusa ya zāre takobinsa, ya sare kunnen bawan babban firist. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki47 Amma ɗaya daga cikin na tsaye, ya zaro takobinsa, ya kai wa bawan babban firist sara, ya dauke masa kunne. Viz kapitola |