Markus 14:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Sai Yahuda Iskariyot, ɗaya daga cikin Sha Biyun nan, ya je wajen manyan firistoci don yă bashe Yesu a gare su. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki10 Sai Yahuza Iskariyoti, ɗaya daga cikin sha biyun nan, ya je wurin manyan firistoci don ya bashe shi a gare su. Viz kapitola |