Markus 13:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 “Amma waɗancan kwanaki, bayan baƙin azaban nan, “ ‘rana za tă yi duhu, wata kuma ba zai ba da haskensa ba; Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki24 “Amma lokacin nan, wato bayan tsabar wahalan nan, za a duhunta rana, wata kuma ba zai yi haske ba. Viz kapitola |