Markus 13:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Kada wani da yake kan rufin gidansa yă sauka, ko yă shiga gida don yă ɗauki wani abu. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki15 Wanda yake kan soro kuma kada yă sauko yă shiga gida garin ɗaukar wani abu. Viz kapitola |