Markus 12:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Sai ya sāke aikan wani bawa wurinsu, amma suka bugi wannan mutum a kai, suka wulaƙanta shi. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki4 Sai ya sāke aika musu wani bawa. Shi kuma suka yi masa rotsi, suka wulakanta shi. Viz kapitola |