Markus 12:39 - Sabon Rai Don Kowa 202039 Sukan kuma nemi wuraren zama mafi daraja a majami’u, da kuma wuraren zaman manya a bukukkuwa. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki39 da kuma mafifitan mazaunai a majami'u, da mazaunan alfarma a wurin biki. Viz kapitola |