Markus 12:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 A gaskiya, ba ko ɗaya daga cikin bakwai ɗin da ya bar ’ya’ya. Daga ƙarshe, macen ta mutu. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki22 Haka dai duk bakwai ɗin, ba wanda ya bar ɗa. Daga ƙarshe kuma ita matar ta mutu. Viz kapitola |