Markus 11:28 - Sabon Rai Don Kowa 202028 Suka tambaye, shi suka ce, “Da wane iko kake yin waɗannan abubuwa? Wa kuma ya ba ka ikon yin wannan?” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki28 suka ce masa, “Da wane izni kake yin waɗannan abubuwa, ko kuwa wa ya ba ka iznin yin haka?” Viz kapitola |