Online Bible

- Reklamy -




Markus 11:25 - Sabon Rai Don Kowa 2020

25 A duk lokacin da kuke tsaye cikin addu’a, in kuna riƙe da wani mutum a zuciyarku, ku gafarta masa, domin Ubanku da yake sama shi ma yă gafarta muku zunubanku.”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

25 Koyaushe kuka tsaya yin addu'a, in akwai wanda kuke jin haushinsa, ku yafe masa, domin Ubanku da yake Sama shi ma yă yafe muku laifofinku.

Viz kapitola kopírovat




Markus 11:25

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy