Markus 11:24 - Sabon Rai Don Kowa 202024 Saboda haka, ina faɗa muku, duk abin da kuka roƙa cikin addu’a, ku gaskata kun riga kun karɓa, zai kuwa zama naku. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki24 Don haka ina dai gaya muku, kome kuka roƙa da addu'a, ku gaskata cewa samamme ne, za ku kuwa samu. Viz kapitola |