Online Bible

- Reklamy -




Markus 11:15 - Sabon Rai Don Kowa 2020

15 Da suka kai Urushalima, sai Yesu ya shiga filin haikalin, ya fara korar waɗanda suke saya da sayarwa a can. Ya tutture tebur na masu musayar kuɗi, da kujerun masu sayar da tattabaru,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

15 Suka iso Urushalima. Ya shiga Haikalin ya fara korar masu saye da sayarwa daga ciki, ya kuma birkice teburorin 'yan canjin kuɗi da kujerun masu sayar da tattabarai,

Viz kapitola kopírovat




Markus 11:15

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy