Markus 10:22 - Sabon Rai Don Kowa 202022 Da jin wannan, sai mutumin ya ɓata fuskarsa, ya tafi da baƙin ciki, gama yana da arziki sosai. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki22 Da jin wannan magana gabansa ya fāɗi, ya tafi yana baƙin ciki, don yana da arziki ƙwarai. Viz kapitola |