Markus 1:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai murya ta fito daga sama ta ce, “Kai ne Ɗana, wanda nake ƙauna, da kai kuma nake fari ciki ƙwarai.” Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki11 Aka ji wata murya daga Sama ta ce, “Kai ne Ɗana ƙaunataccena, ina farin ciki da kai ƙwarai.” Viz kapitola |