Online Bible

- Reklamy -




Malaki 3:3 - Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Zai zama kamar mai tace azurfa da mai tsarkaketa; zai tsabtacce Lawiyawa, yă kuma tace su kamar zinariya da azurfa. Sa’an nan Ubangiji zai sami mutanen da za su kawo hadayu a cikin adalci.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

3 Zai zo ya yi hukunci kamar wanda yake tace azurfa, ya tsarkake ta. Zai tsarkake firistoci, ya tace su kamar yadda ake yi wa azurfa da zinariya. A sa'an nan ne za su kawo wa Ubangiji hadayun da suka dace.

Viz kapitola kopírovat




Malaki 3:3

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy