Online Bible

- Reklamy -




Malaki 2:16 - Sabon Rai Don Kowa 2020

16 “Na ƙi kisan aure,” in ji Ubangiji, Allah na Isra’ila. “Na kuma ƙi mutumin da ya rufe kansa da tashin hankali kamar riga,” in ji Ubangiji Maɗaukaki. Saboda haka sai ka lura da kanka, kada kuma ka ci amana.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

16 “Ni Ubangiji Mai Runduna, Allah na Isra'ila, na ce ina ƙin kisan aure, ina ƙinsa sa'ad da waninku ya yi wa matarsa haka nan. Domin haka sai ku kula da kanku kada ku keta alkawari, mutum ya zama mai aminci ga matarsa.”

Viz kapitola kopírovat




Malaki 2:16

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy