Online Bible

- Reklamy -




Malaki 1:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 “Na ƙaunace ku, in ji Ubangiji. “Amma sai kuka ce, ‘Yaya ka ƙaunace mu?’ “Isuwa ba ɗan’uwan Yaƙub ba ne?” In ji Ubangiji. “Duk da haka na ƙaunaci Yaƙub,

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

2 Ubangiji ya ce, “Ina ƙaunarku.” Amma ku kuka amsa kuka ce, “Ta yaya kake ƙaunarmu?” Ubangiji ya amsa, ya ce, “Ashe, Isuwa da Yakubu ba 'yan'uwan juna ba ne? Amma zuriyar Yakubu nake ƙauna.

Viz kapitola kopírovat




Malaki 1:2

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy