Makoki 4:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Amma ya faru domin zunuban annabawanta da muguntar firistocinta, waɗanda suka zub da jinin masu adalci a cikinsu. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki13 Dalili kuwa saboda zunuban annabawa ne, Da muguntar firistoci, Waɗanda suka kashe adalai. Viz kapitola |