Makoki 4:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Ubangiji ya saki fushinsa; ya zuba zafin fushinsa. Ya hura wuta a Sihiyona ta kuma cinye harsashin gininta. Viz kapitolaLittafi Mai Tsarki11 Ubangiji ya saki fushinsa, Ya zuba fushinsa mai zafi. Ya kunna wa Sihiyona wuta Wadda ta cinye harsashin gininta. Viz kapitola |