Online Bible

- Reklamy -




Makoki 1:13 - Sabon Rai Don Kowa 2020

13 “Daga sama ya aiko da wuta, ya aiko ta cikin ƙasusuwana. Ya shimfiɗa raga a ƙafafuna ya juyo da ni. Ya bar ni ni kaɗai, sumamme dukan yini.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

13 “Daga sama ya aukar da wuta a cikin ƙasusuwana. Ya kuma kafa wa ƙafafuna ashibta, Ya komar da ni baya, Ya bar ni a yashe, sumamme dukan yini.

Viz kapitola kopírovat




Makoki 1:13

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy