Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 9:54 - Sabon Rai Don Kowa 2020

54 Da sauri ya kira mai riƙon masa makami ya ce, “Zaro takobinka ka kashe ni, don kada a ce ‘Mace ce ta kashe shi.’ ” Saboda haka bawansa ya soke shi, ya mutu.

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

54 Nan da nan sai Abimelek ya kira saurayin da yake ɗaukar masa makamai, ya ce masa, “Ka zaro takobinka, ka kashe ni domin kada mutane su ce, ‘Mace ta kashe shi.’ ” Sai saurayin ya soki Abimelek, ya mutu.

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 9:54

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy