Online Bible

- Reklamy -




Mahukunta 9:38 - Sabon Rai Don Kowa 2020

38 Sa’an nan Zebul ya ce masa, “Ina bakin da ka yi ɗin, kai da ka ce, ‘Wane ne Abimelek da za mu bauta masa.’ Ba mutanen ne ka yi musu ba’a ba? Fita, ka yaƙe su mana!”

Viz kapitola kopírovat

Littafi Mai Tsarki

38 Sa'an nan Zebul ya ce masa, “Ina cika bakin nan naka, kai da ka ce, ‘Wane ne Abimelek da za mu bauta masa?’ Waɗannan su ne mutanen da ka raina. Fita, ka yaƙe su mana.”

Viz kapitola kopírovat




Mahukunta 9:38

Následuj nás:

Reklamy


Reklamy